Thursday, 24 October 2013

(IN HAUSA LANG) RHAPSODY OF REALITIES.

Yakan yi ceto, yakan kuma kubutar, yana aikata alamu da mu’ujizai a sama da duniya. Shi ne wanda ya cece Daniyel daga bakin zakoki (Daniyel 6:27). · 

Yakan yi ceto, yakan kuma kubutar, yana aikata alamu da mu’ujizai a sama da duniya. Shi ne wanda ya cece Daniyel daga bakin zakoki (Daniyel 6:27).
Pastor Anita

PASTOR ANITA

alhamis, oktoba 24 ·  

Ubangiji shine ke ceto yana kuma tserewa, yana ceton masu adalci da wahala ya kuma tsere su daga hallaka. Zabura 59:16 ta ce, "Amma zan raira waka akan ikonka, kowace safiya zan naira waka da karfi ga zancen madawwamiyar kaunar ka. Kai mafaka ne a gare ni, wurin buya a kwanakin wahala." shi wuri mai tsaro ne, in asn suke haifuwanka, kana cikinsa, rayuwanka boye cikin Almasihu da Allah (Kolosiyawa 3:3), yesu shine mai tsaro n ka. Shi ya sa ya gaya mana a kalmansa, san da yawa kada mu ji tsoro"
Ba banbancin abin da zai zo kan ka, ubangiji yace kada ka ji tsoro. Ka tsayada karfi cikin ubangiji da iko karfinsa (Afisawa 6:10). Ba kai kadai bane. Littafi ta ce a Ibraniyawa 12:22, "Amma ku kun iso Dutsen sihiyona ne, da birnin Allah Rayayye, urishalima ta sama, wurin dubban malaiku." Malaiku suna kewaye da kai, littafi ta ce zasu tsare a ta kowace hanya (Zabura 91:11).
1 Yahaya 4:4 ta ce, "ya ku ‘ya’yana kanana, ku kam na Allah ne, kun kuma ci nasara a kan wadannan, domin shi wanda yake zuchiyarku, yafi wanda yake duniya karfi." Ka riga kayi nasara kan magabci. Kada bada hankali ga labarin da yana cewa magabci yana da karfi. Ta haka ne tsoro yana shiga ya kuma mallake ka. Ka gina kanka da kalmomin bangaskiya. Ka saurare kalmomin bangaskiya kowance lokaci, har ya zama cewa ba ka tunani ko jin tsoro.
Karba kalman Allah a yan, ka furta da karfi cewa yesu shine kariyarka da mafakanka. Ta wurinsa ne kake tafiya ka kuma rayuwa, saboda haka wani mugu da zai same ni! Zabura 91:7 ta ce, "mutum dubu zasu fadi daure da kai, dubu goma kuma zasu fadi dama da kai, amma kai, ba za a cuce ka ba." kana zaune cikinsa, saboda haka ba za a cuce ka ba. An tsare ka daga wahala, faduwa, kasawa da mutuwa. "ba za ka ji tsoron hatsarori da dare ba, ko faduwar da za a yi maka da rana" (Zabura 91:5).
Furtawa
Ina furta nasara da daukaka na cikin Kristi yesu. Ina tafiyan hikima da iko cikin Ruhu a yan, domin wanda yake a zuchiyana yafi wanda yake duniya karfi. Ina da nasara.
ka r i n bincike :Zabura 32:7; Zabura 91:1-16

AYAR KOWACCE RANA

Shirin Shekara na Karatun Bible : 1 Timothawus 6:1-21 Ishaya 61-63
hirin shekara 2 na karanta Bible : Yahaya 7:20-31 2 Sarakuna 11-12

No comments:

Post a Comment